DATA ANALYSIS IS FOR EVERYBODY: YOU NEED TO LEARN IT

DATA ANALYSIS IS FOR EVERYBODY: YOU NEED TO LEARN IT

Wato ilimin Data Analysis ilimi ne na kowa da kowa, irrespective of who you are, what you studied or what you want to become in the future, one way or the other you will come accross this knowledge or the knowledge will be useful to you.

 

Data Analysis ilimi ne na sanin yadda ake tace Data, a fede ta, a yi mata filla filla, afitar da bayanai acikinta, domin ayi amfani da wadannan bayanan ayi making decision na wani abu.

 

Wannan ilimi ne again da ake amfani da Data a gano abun da yafaru a baya, da wanda yake faruwa yanzu, sannan ayi hasashen abunda zai faru a gaba, da me yasa abun ya faru.

 

Duba da wannan bayanin da ilimin Data Analysis yake yi, babu wani fanni a rayuwa ko aiki, ko karatu, ko ilimi da baya bukatar wannan ilimin na Data Analysis, shiyasa ilimi ne wanda idan ka koyeshi, to kome ka karanta ko kakeyi a duniya zai maka amfani.

Babu wata ma aikata ko kamfani, ko organization da basu bukatar wanda yake da wannan ilimin, so duk inda kake aiki, if you have this knowledge, then you have extra advantage over duk wanda ke wannan ma aikatar, instead of ayi hiring private Data Analyst, you will be the one to take the lead.

 

You have no idea how advantageous it is when you have this knowledge, you will have access to a highly classified information har a ma aikatar taku, don dole Director ya dinga aiki dakai, kuma ba zaa boye maka kome ba, Lol.

 

Don haka ina Teachers, Lecturers, Lawyers, Doctors, Engineers, Students, kai har wanda ko boko bai yi ba, because you can use this knowledge a ko ina, so whoever you are, learn DATA ANALYSIS, join the the DATA ANALYTICS field, learn more about it, and believe me it will help you a lot.

 

I will hold many classes on this field for absolute beginners, some free some sai an biya. Lol...

 

Will post more about it.

Stay blessed.

Nuradeen Aliyu Sisa

itznsiesah23@gmail.com

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
Mar 22, 2023, 7:03 PM - Abdulmugis Kabir
Jan 13, 2023, 1:30 PM - Dakup Kennedy
Jan 13, 2023, 11:50 AM - Abdullahi Muhammad Bello
Jan 11, 2023, 9:38 AM - Amponsah Isaac Boateng
Jan 10, 2023, 9:20 PM - Precious Daniel
About Author