Trillema

Meaning of trillema.

Mi ake nufi da trillema?

Trillema kalmace da ta kunshi abubuwa guda ukku, waƴanda masu gina shafukan yanar gizo (developers) da masu bincike (researchers) suke son magancewa.

Abubuwan gusa ukku sune (security, decentralisation, scalability).

Abunda yake faruwa shine an kasa magance wannan matsala, sai asamu project yanada daya daga cikin wa'yannan abubuwa amma kuma ya rasa samun cikakkin sauran abubuwa biyu.

Security yana nufin tsaro wanda bazai bari a taba kudin mutane da suka saka a wani project ba a tabbata ba wanda zai kaiwa ga wannan dukiya.

Decentralisation shine ya zamana ba wani tsakiya tsakanin masu amfani da wannan project ɗin, kamar irin banki haka idan zakayi min transfer sai yabibta banki, shi wannan daga ni sai kai zamuyi hulɗar mu.

Scalability shine ya kasance ba wani tsaiko da za'a samu wurin yin transaction ɗinmu komi yawan abunda zan tura maka, kamar banki wani lokaci za'a tura maka kuɗi sai yayi minti goma ko sama da haka bakaji alert ba, anason zama babu tsaiko.

 

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

About Author