Learn this Today

Kasan ko mike saka wayarka hoto mai kyau?

Abu na farko da ya kamata kasani wannan (MP) mega pixels da kake gani gefen Camera ɗin wayarka ba kwalliya bane.

 

Akwai abunda ake kira pixels a Computer, shi pixel wani ɗan karamin rectangle ne da yake har-haduwa ya bada hoto, zakuga hoton a kasa.

 

Duk hoton da kake gani yasamu haduwa ne daga waƴannan pixels ɗin, idan kuka lura idan kayi zooming hoto zaga wani lokaci yayi buji har kaga kamar ga ƙananun rectangle kana gani, to dalilin da yasa kake ganinsu kenan.

 

Yawan mega pixels ɗin wayarka(girman quality na hoton wayarka).

Karancin mega pixels (karancin quality na hoton wayarka).

Enjoyed this article? Stay informed by joining our newsletter!

Comments

You must be logged in to post a comment.

Related Articles
Mar 22, 2023, 7:03 PM - Abdulmugis Kabir
Jan 13, 2023, 1:30 PM - Dakup Kennedy
Jan 13, 2023, 11:50 AM - Abdullahi Muhammad Bello
Jan 11, 2023, 9:38 AM - Amponsah Isaac Boateng
Jan 10, 2023, 9:20 PM - Precious Daniel
About Author